Katantanwa ƙaramin dabba mai kwasfa,yana rayuwa galibi a wuri mai danshi. akan kirasa kuma da koɗi.[1] [2] [3]

Katantanwa na tafiya
Suna jam'i.Katantanwu ko Katantanyi

Misalai

gyarawa
  • manoma suna kiwon katantanwa
  • katantanwa mai tafiya a hankali
  • Ana cin katantanwa a ƙasar mu

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,168
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.168. ISBN 9789781601157.
  3. https://hausadictionary.com/katantanwa