Mamaya

(an turo daga mamaya)

Mamaya Mamaya  Hari ba tare da ankarewar dayan sashi ba.

Misalai

gyarawa
  • Sojin Najeriya sunyi Mamaya ga Yan ta'adda.
  • Dan kwallon yayi Mamaya wajen sanya kwallon a raga

Fassara

gyarawa
  • Turanci: invasion

Manazarta

gyarawa