mutuwa
Hausa
gyarawaAsali
gyarawaLarabci: مَوْت (mawt)[1]
Suna
gyarawamutawā (t.)
- Mutuwa na nufin karewar rayuwar wata halitta.[2]
Misali
gyarawa- Mutum ya mutu
Kishiya
gyarawaFassara
gyarawaKarin magana
gyarawa- Kowanne mai rai zai dandana mutuwa - Every soul shall taste death.[7]
- Abokin kuka ba a b'oye masa mutuwa.
- Da abin kunya gara mutuwa.
Manazarta
gyarawa- ↑ Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa Language. London: University of Oxford Press, 1962. 689.
- ↑ 1 Disamba 2015, "An gano abin da ya sa jirgin AirAsia ya fadi", BBC Hausa:
- ...lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar fasinjoji 162 a watan Disambar shekarar 2014.
- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 141.
- ↑ Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa Language. London: University of Oxford Press, 1962. 691.
- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 48.
- ↑ Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 808.
- ↑ Qur'an 3:185