haihuwa
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaHai
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaHaihuwa na nufin yanayin na karuwa ta hanyar samar da jariri ko jinjira irin jinsin iyayensa, walau namiji ko kuma mace.[1]
Aikatau (v)
gyarawaHaihuwa a aikace na nufin yanayi da mace ke nakuda don samar da jariri
Misali
gyarawa- Aisha ta haihu
- yanayin ta ya nuna ta kusan haihuwa
Kalmomi masu kusancin ma'ana
gyarawa- radin suna
- jego
- Ḱaruwa
Kalmomi masu akasin ma'ana
gyarawaTuranci
gyarawa- Birth
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 5–7. ISBN 9789781601157.