bayani

gyarawa

shila shine ɗan Tantabara wanda aka Ƙyanƙyasa baikai ga Riƙa ba.

jam'i shiloli.

Kalmomin masu alaƙa

gyarawa

Tantabara

Sabon Rika

Misali

gyarawa
  • Naman shila dadaɗi.
  • An ƙyanƙyasomin shiloli.