Teku
(an turo daga teku)
Hausa
gyarawaTeku kalmace dake nufin ruwa mai girman gaske, wanda ba’a iya hangen karshensa daga gabansa ko tsakiyarsa. Anfi saninsa da suna “ocean” ko kuma “sea” a turance. Ruwan teku ba kaman ko wani ruwa bane saboda yanada gishiri kuma ba’a iya shansa kamar ruwan rafi da na Rijiya.[1]
Misalai
gyarawa- Jirgin ruwa na safaran kaya ta hanyar teku.
- Ruwan teku baya shawuwa.
- Ana kamun kifi a manyan teku na duniya.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P157,