tsuntsu dabba ce mai ƙafa guda biyu (2) da yatsu, sannan kuma dukkanin jikin ta a lulluɓe yake da gashi da fuka-fukai biyu. t tsuntsu, j tsuntsaye, mace tsuntsuwa.

Misallai

gyarawa

Fassarori

gyarawa

Karin Magana

gyarawa
  • Tsuntsu baka rasawa, Allah ya wadata ka.