zina
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWata kila kalmar zina ta samo asali ne daga kalmar larabci źiná.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaKalmar zina zina (help·info) na nufin saduwa ko kuma kwanciya na sha'awa tsakanin jinsi biyu na namiji da mace don samun karuwar haihuwa. A wasu lokutan kuma hausawa kan yi amfani da kalmar zina don nuna saduwar da akayi ba tare da aure ba.[1]
Aikatau (v)
gyarawaZina a aikace ka iya nufin yanayi na saduwa tsakanin jinsi biyu don samun karuwa.
Kalmomi masu kusanci ma'ana
gyarawa- Jima'i
- Lalata
- saduwa
- yin tarayya
- kwanciya
Kalmomi masu akasin ma'ana
gyarawaTuranci
gyarawa- sex
- sexual intercourse
- adultery
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 160. ISBN 9789781601157.