zurfi
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWatakila kalman zurfi ya samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaWuri zurfi na nufin wuri da yake da nisa a tsayi ta kasa.[1]
Fassara
gyarawa- Turanci (English): deep
- Faransanci (French): profond (m), profonde (f)
- Larabci (Arabic): amiqun - عميق
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 192. ISBN 9789781601157.