bayani

gyarawa

ɓalli-ɓalli nanufin Tsaga da'akeyi a ƙirji ko bayan mutum da nufin magani ta hanyar fitar da mataccen jinin da yake kwance a wannan gurin.

Kalmomin masu alaƙa

gyarawa

Misali

gyarawa
  • Bamason ɓalli-ɓalli.
  • Anayin ɓalli-ɓalli a waje