Hausa gyarawa

bayani gyarawa

gagura ko gagara nanufin yanka wani abu da wani abu mara kaifi.

Kalmomin masu alaƙa gyarawa

Misali gyarawa

  • Kabar gagura wannan wuƙar batada kaifi.
  • Sunata faman gagara raken.