bayani

gyarawa

tsaga Tsaka 

  1. nanufin yanka ɗan ƙarami ko wanda zai raba tsakanin abu zuwa gida biyu.
  2. anacewa tsaga da nufin Bille

Kalmomin masu alaƙa

gyarawa

Misali

gyarawa
  • Tsaga mai kyau zakayi.
  • Sun tsaga mishi fuska