bayani

gyarawa

yanka nanufin Tsaga ko Gagara wani abu mai kaifi a wani abu.

Kalmomin masu alaƙa

gyarawa

Misali

gyarawa
  • Yankan naman ƙanana ne
  • Sun yanka raken
  • An yanka rago ranar Sallah