Jego
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawawata kila kalmar jego ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaJego wani dan lokaci ne na al'adan hausa wanda ke faruwa bayan macce ta haihu. Tun daga lokacin ta fara rainon jariri har zuwa kwana arba'in a al'adar hausa ana daukan wannan lokaci, kwanakin jego.[1]
Aikatau (v)
gyarawaJego a aikatce na nufin tsawon lokacin da kuma mace ke rainon jaririnta har zuwa tsawon kwana arba'in.[2]
Kalmomi masu alaka
gyarawaTuranci
gyarawa- postpartum.[3]
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.
- ↑ Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa Language. London: University of Oxford Press, 1962. 689.
- ↑ Romano M, Cacciatore A, Giordano R, La Rosa B (May 2010). "Postpartum period: three distinct but continuous phases". Journal of Prenatal Medicine. 8 (5): 15–2. doi:10.1002/anie.201108814. PMC 3279173. PMID 22438056.