Karfe
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWata kila kalmar karfe ta samo asaline da yaren hausa.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaKarfe Karfe (help·info) (jam'i: Karafuna) wani sinadari ne da'ake samunsa a kasa, ya kuma kasance kakkaura, baki, kuma mai nauyi. Kayan da ake hadawa da karafuna sun hada da su Takobi, Almakashi, Allura dadai sauransu.[1]
Fassara
gyarawa- Turanci (English): iron, steel
- Faransanci (French): le fer
- Larabci (Arabic): ghadid - حديد
Manazarta
gyarawa- ↑ Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC978351682.