KaskoAbout this soundKasko  wani Karfe ne mai fadi da hannu, a na amfani dashi wajan suya, kamar su waina da mashe.


Kasko a wata ma'anar kuma, shi ne dukkan wani balli ko guntu na tukunyar kasa,randa, kwadare ko kuma kwatanniya.

[1]

suna

jam'i.Kasko

manazarta

gyarawa
  1. Neil skinner,1965:kamus na turanci da Hausa.ISBN978978161157.P,00