Lido wannan suna wani wasa ne wanda ake bugashi da hannu. Asalin sunan shi da turanci shine Ludo. Wannan wasan mutane biyu, uku zuwa sama da haka suna bugashi don nishadi.[1]

Lido

Misali

gyarawa
  • Ali suna wasan lido a waya.
  • Jamilu ya siya lido saboda mu dunga bugawa.

Manazarta

gyarawa