Makera
Makera Makera (help·info) Ya kasance wani zaure ne wanda ake canza wani abu zuwa wani abu. kamar karfe zuwa wuka.[1][2]
Misalai
gyarawa- Tanko ya siya wuka a Makera.
Karin Magana
gyarawa- Ana zaton wuta a makera sai gata a masaka.
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.218. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,217