Masara
Hausa
gyarawaSuna
gyarawaMasara Masara (help·info) Shuka ce da ake nomawa a gonaki, yana fitar da goyo, a kowanne goyo akwai kwayoyin masara a jiki, masara, bayan an cire masaran ana kiran sauran da totuwa akwai Fara akwai Ja. Hausawa na yin Tuwo, Fate, Dambu, Waina / Masa da shi.[1][2]
Misalai
gyarawa- Tuwan masara nada garɗi.
- Bala yaci tuwon masara da miya
- Dambun masara
- zanje siyen masara gasassa
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.60. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,67