Riga
Hausa
gyarawaRiga Riga (help·info) Kalmar riga tana nufin wani nau'in tufafi da mutum ke sanyawa domin rufe tsiraici tsakanin. wuya zuwa cibiya amma tana iya zarcewa har zuwa guiwa ko fiye da hakan. A wasu wuraren akan kiranta da taguwa.
Riga a ma'ana ta biyu, na nufin amfani da wani kwano ko kwarya tare da samun ruwa wajen tace tsakuwa daga cikin hatsi, kamar shinkafa gero da dawa.
Misali
gyarawaA'isha tana rege shinkafa mai tsakuwa
Misali
gyarawaRiga na nufin farkon fara isa ko kasancewa wani abu kafin dayan sa [1]
- Suna jam'i. Riguna
Misalai
gyarawa- Yaro yasanya sabuwar riga.
- Tela ya ɗinka riga.
Karin Magana
gyarawa- Wanda zai baka riga to kaduba ta wuyansa.
Manazarta
gyarawaRiga na nufin wani rukuni ne na gidaje makiyaya ko Fulani