Safiya
Safiya: kalmace ta hausa da ke nufin lokacin da haske ya fara bayyana a farkon wuni zuwa lokacin da rana ta fara zafi. A hausance, safiya tana farawa ne daga misalin karfe biyar 5:00(am) na asuba zuwa karfe 11:59(am). A wasu wuraren ana amfani da kalmar "asubahi" ko 'safe' a matsayin safiya wanda akafi sani da 'morning' ko 'Ante-merdian (am)' a turance.[1][2]
A wasu harsunan
gyarawaEnglish: morning
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.212. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,211