Bayani

gyarawa

Salka wata abace wacce ake amfani da ita ada wurin zuba ruwa domin tafiya, anayinshi da fatan tunkiya ko akuya.

Misali

gyarawa
  • Salka ta Shaƙe/Cike take da ruwa.
  • Wannan salkar yayi ƙarami.

Manazarta

gyarawa