Sallar Isha
Hausa
gyarawaBayani
gyarawasallar Isha ɗaya ce daga cikin Sallar Farilla wacce akeyin ta lokacin da rana taɓace daga sararin samaniya sannan duhu ya lulluɓe ta misalin,. Tanada raka'o'i guda Huɗu.
Kalmomi masu alaƙa
gyarawaMisali
gyarawa- Nayi sallar Isha cikin lokaci.
- Ankira sallar Isha yanzu.*Bansamu sallar Isha ba yau.