Sallar magariba
Hausa
gyarawaBayani
gyarawasallar magariba ɗaya ce daga cikin Sallar Farilla wacce akeyin ta lokacin da rana tafaɗi daga sararin samaniya misalin, ƙarfe shida zuwa bakwai na dare. Tanada raka'o'i guda Uku.
Kalmomi masu alaƙa
gyarawaMisali
gyarawa- Nayi sallar magariba.
- Ankira sallar magariba yanzu.
- Bansamu sallar magariba ba yau.