Bille nanufin Tsaga wacce akeyinta a fuskan mutum, domin bambanta wannan ƙabila da waccan ƙabilar.[1]

Kalmomin masu alaƙa

gyarawa

Misalai

gyarawa
  • Kana ganin billen zaka ganeshi
  • Sunyi ma jariri bille

Manazarta

gyarawa