Sannu da zuwa ina maka maraba da zuwa wannan manhajar ta Ƙamus na Hausa, Zaka iya min magana idan kana da buƙatar taimako.Anasskoko (talk) 20:11, 11 Satumba 2021 (UTC) Nagode.Abubakr1111 (talk) 20:14, 11 Satumba 2021 (UTC)Reply

Mai yasa ka goge shafin dog gyarawa

Barka da ƙoƙari, naga ka goge wasu shafuka waɗanda kuma suna da bayanai da ya kamata ace an barsu amatsayin shafi, misali, shafuka kamar; dog, kifiya, mtn, kaza da sauransu, duk waɗannan shafuka sun cancanci kasantuwa a Wiktionary, Ka sani Wiktionary kundi ce dake tattara kalmomi tare da bada ma'anoninsu dan a sauƙaƙe wa mai karatu fahimta. Matuƙar shafi akwai bayanai akan abinda ake magana akai, yakamata a barshi, sai dai idan bayanan babu ma'ana ko ya saɓa manufar da aka samar da Wiktionary. Em-mustapha (tattaunawa) 17:16, 16 Nuwamba 2021 (UTC)Reply

Barka da ƙoƙarin Malan Mustapha,dalilin goge wasu shafukan kamar su Dog, Kaza da suransu da kake magana akai zaka ga anyi su sau biyu ne akwai Kare akwai kuma Dog kaga duk abu daya ne, sannan wasu shafukan kamar su MTN naga ai ba kalmar a Hausa shiyasa naga kamar ba bukatar a sasu,wasu kuma zakaga suna sa kalmane sai su kawo karin magana ba ma'anar kalmar suke sakawa baAbubakr1111 (tattaunawa) 10:58, 18 Nuwamba 2021 (UTC)Reply

How we will see unregistered users gyarawa

Ya!

Kun sami wannan sakon ne saboda kuna daga cikin admin a Wikimedia wiki.

A sanda wani yayi gyara a Wikimedia wiki ba tare da sun shiga akwatin su ba yau, mu kan nuna adireshin su na IP. Kamar yadda kuka riga kuka sani ba zamu iya cigaba da hakan ba a nan gaba. Wannan yarjejeniya ce daga sashen shari'a na Gidauniyar Wikimedia, saboda tsarin gudanarwa na kariya akan layi sun canza.

A madadin IP zamu nuna sifar nuniya. Ku amatsayin admin zaku cigaba da ganin IP din. za'a samar da sabuwar wani hakki na user right ga wadanda ke son ganin cikakken IPs na wadanda basu yi rijista ba domin tunkaran batanci, cin-zarafi da spam ba tare da zama admins ba. Patrollers su ma zasu iya ganin wani bangare na IP koda bada wani hakki na user right ba. kuma dai muna aiki akan inganta ababen aiki dan taimakawa.

Idan baku taɓa gani ba kafin nan, zaku iya karanta ƙarin bayani a Meta. Idan kuna son ganin baku rasa sauye-sauyen fasahohin mu ba a Wikimedia wikis, zaku iya subscribe zuwa wasiƙar mako na fasaha.

Muna da hanyoyi biyu da aka bijiro wannan sifar na iya aiki. Zamu ji daɗin ji daga gare ku a Ina ne kuke tunanin zai yi maku aiki mai kyau da wiki ɗin ku, a yanzu da nan gaba.Kuna iya sanar da mu a shafin tattaunawa. Kuna iya rubutawa a harshen ku. Shawarwarin an bada sune a Oktoba kuma zamu fidda matsaya a ranar 17 Janairu.

Godiya gare ku. /Johan (WMF)

18:15, 4 Janairu 2022 (UTC)

Bukatar tattaunawa da kai. gyarawa

Barka da aiki,

Akwai bukatar tattaunawa dakai a kan issue mai muhimmanci da gaggawa, amma babu email a tattare da account din ka. Ka tuntube ni a ammar wikimediahausa.org.ng da gaggawa. Ina sauraren ka. Ammarpad (tattaunawa) 09:50, 9 Disamba 2022 (UTC)Reply

Tattaunawa gyarawa

assalamu alaikum dafata kana lpy inason don Allah magana dakai 19:49, 7 Agusta 2023 (UTC) M I Idrees (tattaunawa) 19:49, 7 Agusta 2023 (UTC)Reply

Wslm, ba matsala ina sauraron ka20:03, 10 Agusta 2023 (UTC) Abubakr1111 (tattaunawa) 20:03, 10 Agusta 2023 (UTC)Reply
ok muyi magana a WhatsApp 07062340997
Ngd M I Idrees (tattaunawa) 21:20, 12 Agusta 2023 (UTC)Reply