Budurwa About this soundBudurwa  Na nufin babbar mace wacce takai munzulin balaga ko budurwa ko macen da wani namiji ke yin soyayya da ita.

Hoton wata budurwa

Misali

gyarawa
  • Isa yayi samu budurwar da zai aura.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: young women
  • Larabci: بكرة