Haƙuri Wato ka ƙyale wani abu da akayi maka a mamadin ka ɗauki fansa ko ramuwa. Sai dai wannan kalmar tana da ma'ana da dama. Misali jira shima hakuri ne.

Karin magana

gyarawa
  • Ribar noma sai mai haƙuri.

A wasu harsunan

gyarawa

English: patience