Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

Ke kalmace ta wakilin suna wanda take nuna/bada labarin wacce ake magana da ita ko abokiyar magana.

Kalmomi masu alaƙa gyarawa

Su Mu Shi Ni Ita Ke Ku

Misali gyarawa

  • Meyasa ke mahaukaciya ce.
  • Ke kika jawo hankali na.

Fassara gyarawa

  • Turanci: You
  • Larabci: أنت