Bayani

gyarawa

ku kalmace ta wakilin suna wanda take nuna/bada labarin wanɗanda ake magana dasu ko abokan magana.

Kalmomi masu alaƙa

gyarawa

Su Mu Shi Ni Ita Ke

Misali

gyarawa
  • Anjawo hankalin ku amma a banza.
  • Ku kuka jawo hankali na.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: you
  • Larabci:أنتم/أنتن