Daji waje ne keɓaɓe dake cike da hadurra da kuma dabbobin daji masu barazana ko illa ga rayuwar mutane.

Karin magana

gyarawa
  • Tsoro na daji, kunya na gida.
  • Daji ba'am ƙyaure

Translations

gyarawa

English: Forest