Hausa gyarawa

Kara (jam'i: Karare) ana samun kara ne daga jikin shukan Masara ko Dawa ko Gero. anayin katangan kara, ko Rumbu ko Alkalami da shi, kuma ana konawa a wajen yin girki, kuma yara nayin Dokin kara da shi.


Kara ma'ana ta biyu. Wani kebantaccen guri ne a kasuwa da ake sayar da dabbobi, kamar shanu, awaki, tumaki da jakuna.

Kara ma'ana ta uku. Wani yanayi ne da ake yiwa mutum kawaici akan wani abu na rashin jin dadi ba tare da an nuna damuwa akan abin ba a fili.

Kara na na nufin wani nau'in kalar sauti ne wanda ake sauraro ko a ji

Kara na na nufin rashin jituwa ko rashin adalci idan anyi ma wani saiya kai don a nema masa haki

Misali gyarawa