Hausa gyarawa

Suna 1 gyarawa

yārō ‎(n., j. yārā)

Kishiya gyarawa

Fassara gyarawa

Suna 2 gyarawa

yārō ‎(n., j. yārā)

Fassara gyarawa

Karin magana gyarawa

Abin da babba ya gani yana ƙasa, yaro ko ya hau rimi ba zai gan shi ba.

Aiki yaro inda ya ke so ka ga saurinsa.

Kowane mutum a ɗakinsa yaro ne.

Yaro bai san wuta ba sai ta ƙone shi.

Yaro man kaza, in ya ji rana sai ya narke.

Yaro da kudi abokin manya .misali shine zaka ga shafiupac dan she kara 20 yana hudda da stofaffi misalin yan shekara 40,50 da sauransu sabi da yana da dan garinsa a hannu.

Yaro bari murna karen ka ya kama kura.

Bolanci gyarawa

Suna gyarawa

yāro ‎(yārinshe)[4]

  1. Hausa: tsuntsu

Manazarta gyarawa

  1. Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 48.
  2. 2.0 2.1 Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 1110.
  3. 3.0 3.1 Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 224.
  4. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 222.