Kunu wani nau’in abunsha ne,na gargajiya.anayinshi da hatsi kamar haka alkama,gero,dawa,gyada,tamba ko acca.

Misalai

gyarawa
  • Kande tayi kunun dawa
  • Kunun aya akwai daɗi