Dukkan logs na bayyana
Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).
- 20:08, 30 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa deleted page Tawal (Babu hujja: content was: "{{delete}} '''Tawal'''.Tawal wani abune da ake amfani dashi a lokacin da mutum yafito daga wanka dan goge ruwan dayake jikinsa. ==Misali== *Karki gogema jaririnnan jiki da tsimma kisamai tawal ki goge mai.")
- 20:06, 30 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa deleted page maha'uta (Babu hujja: content was: "mahauta tana nufin gurinda mahuta ki gyara nama da kasa nama dumin saida kugasawa {{Delete}}")
- 19:32, 19 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Tattaunawar Wiktionary:Ƙofan al'umma (Neman admin: new section) Tag: New topic
- 21:12, 13 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Algarara (wasa) (Created page with "==Hausa== Algarara wasa ne da yara keyi inda suke wilƙitawa ta hanyar jefa hannun su ƙasa sannan ƙafafuwansu su koma sama har su wulƙita. ==Misali== * duk lokacin da nayi wasan algarara sai nayi juwa * wasan algarara mukeyi")
- 19:34, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Lemun kwalba (Created page with "==Hausa== Lemun kwalba wani sau'in kayan sha ne na ruwa da akan sarrafa shi musamman a kamfanoni ko kuma a gida. ==Misali== *Lemun kwalba yana da daɗi musamman mai gas *Nafisan mirinda a duk cikin lemun kwalba ==A wasu harsunan== English-drinks")
- 10:59, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Iya (uwa) (Created page with "==Hausa== Iya na nufin mama ko inna ==Misal== *Iya ta aike ni kasuwa *Zanje iya na kira na ==A wasu harsunan== English-mother")
- 10:18, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Giɓi (haƙori) (Created page with "==Hausa== Giɓi faɗuwa ko cirewar haƙorin mutum ==Misali== *Yarinya tana da kyau amman tana da giɓi *Tunda haƙorina ya faɗi nake da giɓi")
- 10:16, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Giɓi (gurbi) (Created page with "==Hausa== Giɓi na nufin barin wani abu ko rashin cikar wani abun. ==Misali== *Anyiwa budun nasarar giɓi *Hanyar anyi mata giɓi")
- 10:13, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Gari (suna) (Created page with "==Hausa== Gari dai sunan wani waje ne da mutane ke Zama tare da iyalan su suna gudanar da al'ummar yau da kullum. ==Misali== *Garin Katsina *Inasan zuwa gari mai sauƙin zafi ==A wasu harsunan== English-town")
- 10:08, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Gara (fifiko) (Created page with "==Hausa== Gara na nufin nuna zaɓi ko fifiko na wani abu a tsakanin wasu abubuwan. ==Misali== *Gara gishiri da magi *Gara mota da keke *Gara shinkafa da tuwo ==A wasu harsunan== English-better")
- 10:05, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Gara (mara wayau) (Created page with "==Hausa== Gara na nufin yaro ko mutum wanda bai cika wayau ba. ==Misali== *Yaron nan gara ne fa *Ai tunda ya cinye ƙwallon mangwaro nasan gara ne")
- 10:03, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Gara (rugawa) (Created page with "==Hausa== Gara tana nufin gara wani abu ya tafi. ==Misali== *inaso na gara gare-gari *yaro ya gara taya")
- 09:53, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Gaba (farko) (Created page with "==Hausa== Gaba na nufin jagoranci ko zama na farko. ==Misali== *tunda sukazo naga shi ne a gaba *Ni ne zan zama a gaba lokacin da zamu hau motar ==A wasu harsunan== English-front")
- 09:47, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Fata (aminci) (Created page with "==Hausa== Fata na nufin neman yarda ko neman aminci ga wani abu. ==Misali== *Ina fata bana naje makka. *Fata na ace na iya gida ==A wasu harsunan== English-hope")
- 09:42, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Fafa (gayu) (Created page with "==Hausa== Fafa na nufin gayu musamman ga matasa samari, kuma fafa amfiyinta ne domin a burge yan mata. ==Misali== *Bashir ya cika fafa. *gayen can dan fafa ne *bikin nan na yau akwai fafa. ==A wasu harsunan== English-boastful")
- 09:39, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Fafa (Created page with "==Hausa== Fafa na nufin fafa wani abu, ko kuma buɗawa. ==Misali== *a fafa Gora *zan fafa gorata. ==A wasu harsunan== English-cut a calabash")
- 09:25, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Doki (bugu) (Created page with "==Hausa== Doki kalma ce dake bayani akan a bugi wani abu. ==Misali== *Yau a makarantar malam ya doki ɗaliban da suka makara. *doki akuyar can da ta cinye min dusa")
- 09:10, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Doka (bugu) (Created page with "==Hausa== Doka na nufin bugun wani abu ==Misali== *Aliyu ya doka ganga *Abubakar yana doga kiɗan gargajiya ==A wasu harsunan== English-beat")
- 09:08, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Doka (icce) (Created page with "==Hausa== Doka wata bishiya ce ta icce ==Misali== *Zanje daji saran iccen doka *iccen doka da shi ake ƙotar gatari ==A wasu harsunan== English-a tree")
- 08:57, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Dawa (farauta) (Created page with "==Hausa== Dawa na nufin shiga daji domin yin farautar namun daji. ==Misali== *sun tafi dawa farauta *dawa zamuje dawa neman tsuntsaye")
- 08:55, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Dawa (tambaya) (Created page with "==Hausa== Dawa tana bada ma'anar tambaya. ==Misali== *Dawa zamuje Kaduna *Dawa aka dawo jiya *Dawa zamuje taron ==A wasu harsunan== English-")
- 08:52, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Dama (aiki) (Created page with "==Hausa== Dama tana nufin damun wani abun musamamn na abinci ko sauran su ==Misali== *yar Fulani ta dama fura. *Aisha dama mana kunu. *Gaskiya inaso a dama mun Koko ==A wasu harsunan== English-mix")
- 08:35, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Ciki (siffa) (Created page with "==Hausa== Ciki na nufin shigowa. ==Misali== *Shigo cikin ɗakin mana *tun jiya yana garin su ==A wasu harsunan== English-inside")
- 08:30, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Bori (suna) (Created page with "==Hausa== Bori tana nufin gyaɗa wacce aka soya ta ƙone sosai. ==Misali== Kai a cikin gyaɗar nan bori tayi yawa ==A wasu harsunan== English-bad groundnut")
- 08:27, 12 Janairu 2024 Mahuta hira gudummuwa created page Baba (aiki) (Created page with "==Hausa== Baba na nufin abun yin rini. ==Misali== * sai da baba ake rini. ==A wasu harsunan== English-dye")
- 13:11, 17 Disamba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page ƙanƙanta (Created page with "==Hausa== ''Ƙanƙanta'' na nufin ƙaramin abu")
- 13:08, 17 Disamba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Ga ni (Created page with "==Hausa== ''Ga ni'' kalma ce dake bayani kan zuwa guri")
- 13:07, 17 Disamba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Bunƙasa (Created page with "==Hausa== ''Bunƙasa'' na nufin cigaba")
- 20:37, 27 Satumba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Alkunya (Created page with "==Hausa== '''Alkunya''' kalma ce dake bayani akan kawaici")
- 20:35, 27 Satumba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Alkarya (Created page with "==Hausa== '''Alkarya''' na kufin birni")
- 20:33, 27 Satumba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Aringizo (Created page with "==Hausa== '''Aringizo''' kalma ce dake bayani akan wawaka ko babakere")
- 10:13, 25 Satumba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Gayya (Created page with "==Hausa== '''Gayya''' kalma ce dake bayani akan cincirindo")
- 10:11, 25 Satumba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Baure (Created page with "==Hausa== '''Baure''' ice ne daga cikin na'uikan itatuwa da ake dasu a duniya")
- 10:10, 25 Satumba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Algus (Created page with "==Hausa== '''Algus''' na nufin choge ko rage abu")
- 10:08, 25 Satumba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Kumbo (Created page with "==Hausa== '''Kumbo''' wani abu ne da ake amfani da shi a al'adar Hausa")
- 10:06, 25 Satumba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Shadi (Created page with "==Hausa== '''Shadi''' kalma ce dake bayani akan wani wasa da kabilar fulani keyi")
- 07:03, 25 Satumba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Zunzurutu (Created page with "==Hausa== '''Zunzurutu''' na nufin ainihin ko asalin abu")
- 06:59, 25 Satumba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Kambamawa (Created page with "==Hausa== '''Kambamawa''' na nufin kurantawa ko zugawa")
- 06:57, 25 Satumba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Koli (Created page with "==Hausa== '''Koli''' sana'a ce ta saida wasu kaya irin na yaji kamar su sitta, kanwa, da sauransu, dama wasu sauyan nau'in kayayyaki")
- 06:56, 25 Satumba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Lodi (Created page with "==Hausa== '''Lodi''' na nufin sanya kaya akan wani abu kamar mota ko doko ko jaki")
- 05:27, 25 Satumba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Bankaura (Created page with "==Hausa== '''Bankaura''' kalma ce da ke bayani akan yin shirme")
- 05:25, 25 Satumba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Tsumbure (Created page with "==Hausa== '''Tsumbure''' kalma ce dake bayani akan karewa ma'ana rage girma")
- 05:22, 25 Satumba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Kumbura (Created page with "==Hausa== '''Kumbura''' kalma ce da ke bayani akan kara girman abun musamman bana lafiya ba")
- 15:35, 21 Satumba 2022 Mahuta hira gudummuwa created page kambu (Created page with "==Hausa== ''Kambu'' abu ne da ake amfani da shi a kasar Hausa")
- 15:53, 8 Agusta 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Layi (Created page with "==Hausa== ""Layi"" Abun da ya mike a tsaye ba lankwasa shi ne ake kira da layi. ==English== "" Line""")
- 06:11, 11 Afirilu 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Rayuwa (Created page with "==Hausa== '''Rayuwa''' shi ne gudanar da abubuwa da abu mai ran ka iyayi. ==English== '''Life'''")
- 06:08, 11 Afirilu 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Zabe (Created page with "==Hausa== '''Zabe''' shi ne fito da jagora. ==English== '''Election'''")
- 06:07, 11 Afirilu 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Kadisau (Created page with "==Hausa== '''Kadisau''' gari ne a karamar hukuma Faskari a jihar Katsina. ==English== '''Village'''")
- 06:05, 11 Afirilu 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Jabiri (Created page with "==Hausa== '''Jabiri''' gari ne a cikin karamar hukuma Funtua a jihar Katsina. ==English== '''Village'''")
- 06:03, 11 Afirilu 2022 Mahuta hira gudummuwa created page Rano (Created page with "==Hausa== '''Rano''' gari ne kuma karamar hukuma a jihar Kano. ==English== '''Local government'''")