Dukkan logs na bayyana
Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).
- 11:08, 16 Disamba 2021 Malam Anas hira gudummuwa created page Tamaula (Created page with "== Hausa == Kwallo wadda ake wasa == English == Ball")
- 10:51, 16 Disamba 2021 Malam Anas hira gudummuwa created page Camfi (Created page with "== Hausa == Yarda da wani abu wanda babu hakikannin haka, ko babu hakikanin shi. Yin imani da wani abu zai iya faruwa ida wani abu ya faru. == English ==")
- 10:47, 16 Disamba 2021 Malam Anas hira gudummuwa created page Izza (Created page with "== Hausa == Jin isa da takama. == English == Confidence")
- 10:45, 16 Disamba 2021 Malam Anas hira gudummuwa created page Magaji (Created page with "== Hausa == Mai shiga daji domin kamo namun daji == English == Hunter")
- 10:43, 16 Disamba 2021 Malam Anas hira gudummuwa created page Tsaki (Created page with "== Hausa == anayi shi da baki musamman domin nuna bacin rai")
- 10:41, 16 Disamba 2021 Malam Anas hira gudummuwa created page Ha (Created page with "== Hausa == Bude baki == English == Open mouth")
- 10:40, 16 Disamba 2021 Malam Anas hira gudummuwa created page Loma (Created page with "== Hausa == Gutsuren abinci == English == Mouthfull")
- 10:38, 16 Disamba 2021 Malam Anas hira gudummuwa created page Bukata (Created page with "== Hausa == So ko ra'ayin wani abu")
- 10:36, 16 Disamba 2021 Malam Anas hira gudummuwa created page Mabukaci (Created page with "== Hausa == Mai muradi ko son wani abu.")
- 11:55, 15 Disamba 2021 Malam Anas hira gudummuwa created page Azara (Created page with "Dogon reshen Bishiya wanda ake samun shi musamman ake killace shi. Ana amfani da shi musamman domin yin gini.")
- 11:52, 15 Disamba 2021 Malam Anas hira gudummuwa created page Danni (Created page with "Danni shinge ne da ake i domin killace waje kamar gida ko gona ko makamancin haka.")
- 11:42, 15 Disamba 2021 Malam Anas hira gudummuwa created page Goruba (Created page with "Goruba bishiys ce mai yin yaya wanda ake iya ci.")
- 11:36, 15 Disamba 2021 Malam Anas hira gudummuwa created page Wuri (Created page with "==Hausa== Wuri na nufin dukkan wani waje da al'amura ko wadansu abubuwa ke gudana. ==Misali== *Gona *Makaranta *Kasuwa ==English== Compound")
- 11:32, 15 Disamba 2021 Malam Anas hira gudummuwa created page Garu (Created page with "== Hausa == Garu na nufin gini da ake yi domin kewaye gida ko wani Waje kamar dai Bango ko katanga")
- 11:24, 15 Disamba 2021 Malam Anas hira gudummuwa created page Boto (Created page with "Abu ne wanda ake yi da kara domin rufe daki.")
- 11:22, 15 Disamba 2021 Malam Anas hira gudummuwa created page Laulawa (Created page with "==Hausa== Wani abin hawa ne mai taya biyu, wanda ake kira keke. '''English''' ''Bicyle'' '''A wasu ma,anoni''' Keke")
- 11:11, 15 Disamba 2021 Anyi kirkiri sabon account Malam Anas hira gudummuwa