Jerin gudummuwar ma'aikaci Ab-DanKoɗo

A user with 113 edits. Account created on 25 Agusta 2022.
Nemo gudummuwafadadarugujewa
⧼contribs-top⧽
⧼contribs-date⧽
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)

28 Disamba 2024

18 Faburairu 2024

15 Faburairu 2024

6 Oktoba 2023

31 Agusta 2023

6 Agusta 2023

2 Agusta 2023

31 Yuli 2023

24 Yuli 2023

12 Yuli 2023

  • 13:5313:53, 12 Yuli 2023 bamban tarihi +95 N kama-kama Created page with "Kama-Kama Kalma ce dake nuna abin da ake yinsa Yanzu-yanzu. Misali Auren talatu yazo Kama-Kama." na yanzu
  • 13:5113:51, 12 Yuli 2023 bamban tarihi +79 N lulluɓe Created page with "Lulluɓe Na nufin sanya kaya ko sutura ajiki. Misali Ladi ta lulluɓe da bargo." na yanzu
  • 13:4613:46, 12 Yuli 2023 bamban tarihi +150 N Assalatu Created page with "Asalatu Kalma ce a Hausa wacce take nunin sammako kafin sallah asubahi.ko duk abin da ya shafe sammako ana cewa Asalatu. Misali Aliyu yazo tun asalatu"
  • 13:4213:42, 12 Yuli 2023 bamban tarihi +116 N yaɓe Created page with "Yaɓe Kalmar Hausa wacce take nuna shafe-shafe irin ƙasa ta gini irin na karkara. Misali Tanko yana yaɓen dakin sa" na yanzu
  • 13:2613:26, 12 Yuli 2023 bamban tarihi +121 N jijjiɓi Created page with "'''Jijjifi''' Jijjifi kalmar Hausa ce wacce take nuna sammako wurin aiki ko tafiya ko wani abu wanda ake hanzarin yin sa."

11 Yuli 2023

10 Yuli 2023

  • 18:5718:57, 10 Yuli 2023 bamban tarihi +160 N Makwalashe Created page with "Makwalashe Makwalashe wani kayan daɗi ne da dan Adam yake so,idan yana da dan kuɗi sa, kayan makwalashe su hada da: Nama Tsire Ayaba Tuffa Yogart Da sauransu."
  • 18:5218:52, 10 Yuli 2023 bamban tarihi +118 N sharo Created page with "Sharo. Wasanni ne da al'adar Fulani ke yi,a yayin aure ko wata babbar hidima,akan gaiyato Fulani Domin nuna murnan su." na yanzu
  • 18:4918:49, 10 Yuli 2023 bamban tarihi +81 N Dan chaina Created page with "Dan Chaina Wani ƙaramin kwano ne da ake sanya wa baƙi abinci domin karrama su." na yanzu
  • 18:4618:46, 10 Yuli 2023 bamban tarihi +84 N jaɓi Created page with "Jaɓi Jaɓi na nufin chokali da ake amfani da shi a wurin cin abinci ko zuba abinci."
  • 18:4418:44, 10 Yuli 2023 bamban tarihi +153 N Dan kanzagin sarki Created page with """"Dan kanzagin sarki""" Wani ne daga cikin fadawar sarki wanda yake masa kirari domin nishadan tar da sarki yayin da ya fito ko lokacin komawar sa gida." na yanzu
  • 18:3918:39, 10 Yuli 2023 bamban tarihi +90 N Dan kanzagi Created page with "Dan kanzagi wani ne daga cikin mutane,wanda idan fitina ta lafa,yake rura ta dan ta tashi." na yanzu
  • 18:3618:36, 10 Yuli 2023 bamban tarihi +125 N kanzaki Created page with "Kanzaki:Suna Wani abu ne da maƙada ne ke amfani da shi wurin raira waƙa,yanan kaman dan ƙarami ne bai kai ganga girma ba." na yanzu
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)