Dukkan logs na bayyana
Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).
- 04:31, 28 Disamba 2024 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page غُناغُني (Sabon bayanai)
- 17:58, 15 Faburairu 2024 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page gurɓiya (Sabon bayanai)
- 06:21, 6 Oktoba 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page tsantsani (Created page with "tsantsani")
- 06:19, 6 Oktoba 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page tsatsama (Created page with "Tsatsama")
- 06:18, 6 Oktoba 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page santi (Created page with "Santi")
- 06:17, 6 Oktoba 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page Ganji (Created page with "Ganji")
- 06:16, 6 Oktoba 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page Wiktionary:VisualEditor (Created page with "linzami")
- 07:49, 31 Agusta 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page kintsawa (Created page with """""kintsawa""""kalma ce dake nufin shi kafin fita wani wurin.")
- 07:44, 31 Agusta 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page taho (Created page with """"Taho""""na nufin esuwa ga wani abu,akan ce Tahoa yayin da aka bada umurnin.")
- 07:41, 31 Agusta 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page wuridi (Created page with """""wuridi"""" kalmar ce da take nuna ambatar wani abu akai akai,kamar ambaton ALLAH(S.W.A).")
- 07:38, 31 Agusta 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page kwaɓe (Created page with """""kwaɓe""" wannan kalmar tana nunawa mutum akan a dakatar da shi a kan wani abu da yake yi.")
- 07:36, 31 Agusta 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page Ta faru ta ƙare (Created page with """""Ta faru ya ƙare""" duk sanda kaji anyi irin wannan kalma to an riga an baro shiri tun a fari.")
- 07:33, 31 Agusta 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page yau-da-gobe ba-ta-bar kome-ba (Created page with """"yau-da-gobe ba-ta-bar kome-ba""""duk in kaji a hausance anyi wannan zance to ana ƙarfafa maka akai aikin da kasa kada ka samu rauni aciki,idan kanayi wata Rana zaka yi nasara.")
- 07:25, 31 Agusta 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page kaikaice (Created page with """""kaikaice"""" na nufin kallon da bakasa fai ake yin shi ba,ko ace satar kallo akan kira shi da kaikaice.")
- 07:23, 31 Agusta 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page burbuɗi (Created page with ""'''"burbuɗi""""kalmar Hausa ce wacce take nufin raguwar abu kamar su abinci,kingin wani daya rage ko ƙazantar da ba'a share taba.")
- 05:27, 31 Agusta 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page kohon gyada (Created page with """""kohon gyada""" akan kira shi a hausance kohon gyada ko ɓawon gyada akanyi amfani dashi bayan an cire gwayar gyada sai a bar ɓawon ta shi ne kohon gyada. Yana da amfani matuƙa musamman ga dabbobin gida.")
- 05:22, 31 Agusta 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page harawa (Created page with """"''harawa""""Ganye gyada busasshiya wacce ta fushe ake amfani da ita wurin bawa dabbobin gida. Harawa tana ƙarawa dabbobi kuzari da ƙoshi a wurin kiwo.")
- 08:51, 2 Agusta 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page kyankyama (Created page with "Kyankyama kalmar ce dake nufin shan wani abu kamar su ruwa,shayi ko kunu. ===Misali=== Ladidi ta kyankyama ruwa da safe. Tanko ya kyankyama kunu da sanyi")
- 08:42, 2 Agusta 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page sangarce (Created page with "Sangarce kalma ce da take nuni akan yadda ɗa ko ɗiya da bata da tarbiyya.")
- 18:51, 31 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page jima (Created page with "Jima Kalma ce a harshen Hausa wacce take nufin aiki da fatu wato fatun Awakai da raguna. Misali Lado yana jimar fatun layya")
- 18:22, 31 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page tsartuwa (Created page with """"tsartuwa""" kalma ce da take nuni akan tsartar da yawu. Misali Macijiya tayi tsartuwan yawu Tsaka tayi tsartuwan yawu acikin garin towu")
- 13:53, 12 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page kama-kama (Created page with "Kama-Kama Kalma ce dake nuna abin da ake yinsa Yanzu-yanzu. Misali Auren talatu yazo Kama-Kama.")
- 13:51, 12 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page lulluɓe (Created page with "Lulluɓe Na nufin sanya kaya ko sutura ajiki. Misali Ladi ta lulluɓe da bargo.")
- 13:46, 12 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page Asalatu (Created page with "Asalatu Kalma ce a Hausa wacce take nunin sammako kafin sallah asubahi.ko duk abin da ya shafe sammako ana cewa Asalatu. Misali Aliyu yazo tun asalatu")
- 13:42, 12 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page yaɓe (Created page with "Yaɓe Kalmar Hausa wacce take nuna shafe-shafe irin ƙasa ta gini irin na karkara. Misali Tanko yana yaɓen dakin sa")
- 13:26, 12 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page jijjifi (Created page with "'''Jijjifi''' Jijjifi kalmar Hausa ce wacce take nuna sammako wurin aiki ko tafiya ko wani abu wanda ake hanzarin yin sa.")
- 18:57, 10 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page makwalashe (Created page with "Makwalashe Makwalashe wani kayan daɗi ne da dan Adam yake so,idan yana da dan kuɗi sa, kayan makwalashe su hada da: Nama Tsire Ayaba Tuffa Yogart Da sauransu.")
- 18:52, 10 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page sharo (Created page with "Sharo. Wasanni ne da al'adar Fulani ke yi,a yayin aure ko wata babbar hidima,akan gaiyato Fulani Domin nuna murnan su.")
- 18:49, 10 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page Dan chaina (Created page with "Dan Chaina Wani ƙaramin kwano ne da ake sanya wa baƙi abinci domin karrama su.")
- 18:46, 10 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page jaɓi (Created page with "Jaɓi Jaɓi na nufin chokali da ake amfani da shi a wurin cin abinci ko zuba abinci.")
- 18:44, 10 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page Dan kanzagin sarki (Created page with """"Dan kanzagin sarki""" Wani ne daga cikin fadawar sarki wanda yake masa kirari domin nishadan tar da sarki yayin da ya fito ko lokacin komawar sa gida.")
- 18:39, 10 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page Dan kanzagi (Created page with "Dan kanzagi wani ne daga cikin mutane,wanda idan fitina ta lafa,yake rura ta dan ta tashi.")
- 18:36, 10 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page kanzaki (Created page with "Kanzaki:Suna Wani abu ne da maƙada ne ke amfani da shi wurin raira waƙa,yanan kaman dan ƙarami ne bai kai ganga girma ba.")
- 19:17, 8 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page dan boko (Created page with "===Dan boko===;suna na gama gari. A kalma Hausa dan boko na nufin wanda yayi karatun zamani.")
- 05:36, 7 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page Wiktionary:Autoconfirmed users (Created page with "El-Abdallaah")
- 05:24, 7 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page Balarabe (Sabon shafi)
- 05:17, 7 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page Dan liti (Sabon shafi)
- 05:14, 7 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page Dan asabe (Sabon shafi)
- 05:10, 7 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page Dan juma (Sabon shafi)
- 05:06, 7 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page mai kudi (Sabon shafi)
- 05:02, 7 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page kuluwa (Sabon shafi)
- 04:58, 7 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page jidda (Created page with "Jidda:Suna Jidda laƙabi ne da ake yi wa me suna Hauwa,ana sanya wa ƴa mace wannan sunan ne. Jidda dai asalin sunan a garin Makkah yake.")
- 13:23, 6 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page shashi faɗi (Created page with "Shashi faɗi kalmace na Hausa wacce aka fi sanin ta da ƙaryan zance,Shashi faɗi kirki rarren labari ne.")
- 20:41, 5 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page Abdullahi Abubakar Umar (Created page with "I studied at federal kaduna polytechnic, kaduna.fomer student at CDSSk, former student at Government senior secondary school kaduna. a young write at Hiltop and Yesmin El-rufai foundation kaduna,former Organizing secretary at National Association of Kano state students. professional Engineer by skill,roll model at agriculture by professional.serve humanity by awareness.")
- 04:41, 3 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page chefane (Created page with "Chefane:Suna/Aiki. Kalmace da ke nuni siyayya kayan miya ko kayan da ake amfani Ni da su yau da kullum. ==Suna== Nayi chefanen kayan abinci ==Aiki== Fatima tayi chefanen kayan sawa")
- 00:15, 1 Yuli 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page dalbejiya (Created page with "Dalbejiya:Suna Bishiya ce wacce take da rai sai masu tarin yawa, sannan tana da ɗaci tun daga ganyen ta har saiwar ta. ==Amfanuwar ta== Ita dai dalbejiya akanyi amfani da ita wurin maganin zazzaɓi ko shawara. Mai jego takan yi amfani da ganyen wajan wanka.")
- 06:16, 30 Yuni 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page miya (Sabon shafi)
- 05:56, 30 Yuni 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page sakwara (Sabon shafi)
- 05:22, 30 Yuni 2023 Ab-DanKoɗo hira gudummuwa created page Taaga (Created page with "Taaga:Suna/siffa/aiki Kofar mashiga iska ce da ake yi a gidajen mu, domin shan iska ko hangen wani abu da ya ƙarato kusa domin ganin shi. A zamanin baya akanyi amfani da taagar katako,a yanzu kuwa akanyi amfani da ta zamani wato alminiun. ===Taaga a matsayin Suna Taagar ta ka karfe ===Taaga a matsayin siffa Aisha anyi miki ƙaramar taaga ===Taaga a matsayin aiki Lado ya dalkwasa taaga")
- 08:44, 25 Agusta 2022 User account Ab-DanKoɗo hira gudummuwa was created automatically