Dukkan logs na bayyana
Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).
- 05:15, 5 Disamba 2023 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page gurzawa (Created page with "'''Gurzawa''' yana nufin goma wanna abu ta hanyar yin amfani da ƙarfi sosai.")
- 06:18, 2 Disamba 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page jinkiri (Created page with "'''Jinkiri''' yana nufin dadewa ko bata lokaci kafin faruwa ko aiwatar da wani abu.")
- 06:09, 2 Disamba 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page zumunci (Created page with "'''Zumunci''' ya na nufin sadar da wani abu Na alkhairi zuwa ga dan uwanka.")
- 21:03, 14 Oktoba 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page gazawa (Created page with "'''Gazawa''' tana nufin kasawa a kan wani abu.")
- 20:57, 14 Oktoba 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page iyawa (Created page with "'''Iyawa''' tana nufin samun dama wajen aiwatar da wani abu yadda ya kamata ba tare da samun Marsala ba.")
- 04:55, 11 Oktoba 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page azazzala (Created page with "'''Azazzala''' tana nufin takurawa a kan wani abu.")
- 22:42, 10 Oktoba 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page gigi (Created page with "'''Gigi''' ya na nufin ganganci ko karambani.")
- 22:37, 10 Oktoba 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page hauragiya (Created page with "'''Hauragiya''' tana nufin abinda babu nutuwa wanda shirme yafi yawa a cikinsa.")
- 16:55, 7 Agusta 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page karanta (Created page with "'''Karanta''' shi ne dukkan wani abu wanda babu dattaku a tattare da shi.")
- 06:03, 4 Faburairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page sabani (Created page with "'''Sabani''' shi ne rashin haduwa a kan manufa guda daya a tsakanin mutane daban-daban.")
- 05:45, 4 Faburairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page faskeke (Created page with "'''Faskeke''' shi ne abinda yake da fadin gaske ta hanyar kallon shi da idanu.")
- 05:30, 4 Faburairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page gabjeje (Created page with "'''Gabjeje''' shi ne abinda yake da girma sosai idan aka kalle shi da idanu.")
- 22:46, 2 Faburairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page duk (Created page with "'''Duk''' kalma ce da ake amfani da ita a wajen nuna jimillar komai da komai.")
- 22:37, 2 Faburairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page kadai (Created page with "'''Kadai''' kalma ce da ake amfani da ita domin nuna rashin yawa ko kankanta na wani adadi.")
- 22:31, 2 Faburairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page kalau (Created page with "'''Kalau''' kalma ce da ake amfani da ita domin kara karfafar wata kalmar.")
- 22:25, 2 Faburairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page cif-da-cif (Created page with "'''Cif-da-cif''' shi ne dukkan abinda yai daidai da yadda ake son shi ta yadda bai kadan ba kuma bai yawa ba.")
- 09:04, 1 Faburairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page ina (Created page with "'''Ina''' kalma ce da ake amfani da ita wajen tambayar inda wani abu ko mutum yake.")
- 21:53, 31 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page waye (Created page with "'''Waye''' kalma ce da ake amfani da ita a wajen tambaya dangane da wani mutum ko kuma wanda ya aikata wani abu.")
- 11:27, 28 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page kuntatacce (Created page with "==Asalin Kalmar== '''Kunci'''")
- 11:08, 28 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page sannan (Created page with "'''Sannan''' kalma ce da ake amfani da ita wajen nuna faruwar abu a lokuta dab da dab.")
- 22:33, 25 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page mazuru (Created page with "'''Mazuru''' shi ne namijin mage.")
- 10:50, 25 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page tafi (Created page with "'''Tafi''' kalma ce da ake amfani da ita wajen baiwa wani umarni akan ya je wani guri.")
- 10:38, 25 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page mataji (Created page with "'''Mataji''' shi ne abinda ake amfani da shi wajen taje ko gyara duk wani gashi (mutum ko dabba).")
- 17:51, 23 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page fahimta (Created page with "'''Fahimta''' tana nufin gane abu yadda ya kamata.")
- 17:09, 23 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page kadada (Created page with "'''Kadada''' shi ne zangon da manomi yake yi a yayin da ya kama kunyar noma kafin ya kai kan iyakar gona ko kuma karshen kunyar.")
- 16:59, 23 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page hamshaki (Created page with "'''Hamshaki''' shi ne shahararre ko fitacce a fannin wani abu.")
- 11:27, 21 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page tare (Created page with "'''Tare''' tana nufin haduwar wani mutum ko wani abu da wani.")
- 06:09, 20 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page yayin (Created page with "'''Yayin''' kalma ce da ake amfani da ita wajen nuna yin wani abu a kan wata gaba ko lokaci.")
- 06:01, 20 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page bayan (Created page with "'''Bayan''' kalma ce da ake amfani da ita wajen nuna faruwar wani abu daga baya.")
- 11:18, 19 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page Farin ciki (Created page with "'''Farin ciki''' shi ne kwanciyar hankali, natsuwa, jin dadi tare da walwala.")
- 05:32, 19 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page jarumta (Created page with "'''Jarumta''' tana nufin jajircewa,kwazo, da Himma a cikin lamurra na yau da kullum.")
- 05:33, 18 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page kyama (Created page with "'''Kyama''' tana nufin nuna tsangwama a kan wani abu wanda bai kwanta a rai ba.")
- 05:19, 18 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page jinjina (Created page with "'''Jinjina''' tana nufin yabawa a bisa wani kokari na wani abu.")
- 06:19, 17 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page larabci (Created page with "'''Larabci''' shi ne yaren da larabawa suke amfani da shi a wajen maganganunsu na yau da kullum.")
- 09:35, 16 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page tsintuwa (Created page with "'''Tsintuwa''' tana nufin yin kacibus da wani abu mai muhimmanci da wani ya yar ba tare da ya sani ba.")
- 09:13, 16 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page hange (Created page with "'''Hange''' yana nufin ganin wani abu Wanda yake can nesa.")
- 14:03, 15 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page ku (Created page with "'''Ku''' lamirin suna ne na maigana na biyu (jam'i).")
- 13:54, 15 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page kowa (Created page with "'''Kowa''' kalma ce da ake amfani da ita wajen isar da sakon bai daya.")
- 10:14, 15 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page mu (Created page with "'''Mu''' lamirin suna ne da yake nuni zuwa ga mutum na farko mai magana (jam'i).")
- 06:15, 14 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page ita (Created page with "'''Ita''' lamirin suna ne na mace, wato mutum na uku (tilo).")
- 06:06, 14 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page shi (Created page with "'''Shi''' lamirin suna ne da yake nuni zuwa ga mutum na uku (till).")
- 05:43, 13 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page eh (Created page with "'''Eh''' kalma ce da ake amfani da ita wajen bada amsa a kan abinda yake daidai da tambayar da aka yi.")
- 05:20, 13 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page Taswira (Created page with "'''Taswira''' shi ne zanen da yake nuna gurare da kuma bangarorin da suke.")
- 05:40, 12 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page galabaita (Created page with "'''Galabaita''' tana nufin fita daga hayyaci na hankali da natsuwa.")
- 05:33, 12 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page tarwatsawa (Created page with "'''Tarwatsawa''' na nufin bata wani shiri ko tsari da aka yi ko kuma za a yi.")
- 05:27, 12 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page shiryawa (Created page with "'''Shiryawa''' ta na nufin tsarawa ko kimtsawa ko kuma sassaita wani abu.")
- 10:41, 11 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page yi (Created page with "'''Yi''' kalma ce da ake amfani da ita wajen bada umarni na wani abu ko kuma nuna wani abu da aka aiwatar. ==Misali== *zo mu ''yi'' sallah. *Aminu ya ''yi'' barci.")
- 10:36, 11 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page ji (Created page with "'''Ji''' ya na nufin iya sauraren dukkan abinda ke fitar da sauti da kunne. ==Misali== *na ji maganar da aka fada dazu. *na ji karar jirgin da ya wuce.")
- 05:38, 11 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page Taushi (Created page with "'''Taushi''' shi ne abinda yake da laushi tibia.")
- 17:49, 10 Janairu 2022 A Sulaiman Z hira gudummuwa created page zo (Created page with "'''Zo''' kalma ce da ta ke nuna kiran wani daga wani guri zuwa wajen mai yin maganar. ==Misali== *zo mu ci abinci. *ya zo gidanmu dazu.")