Dukkan logs na bayyana
Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).
- 21:32, 2 Faburairu 2024 Gwanki hira gudummuwa protected Samfuri:Bayanin Wiktionary [Gyara=A kyale Mahukunta kawai] (indefinite) [Gusarwa=A kyale Mahukunta kawai] (indefinite) (tarihi)
- 21:30, 2 Faburairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Samfuri:Bayanin Wiktionary (Created page with "

Wannan shafin zai taimake ku domin ƙirƙirar kalmomi tare da ma'anonin su a harshen '''Hausa''' wanda a yanzu haka akwai adadin kalmomi guda '''{{NUMBEROFARTICLES}}'''. (Domin neman yadda zaku taimaka, kuna iya tuntubar mu a user ta...")
- 21:25, 2 Faburairu 2024 Gwanki hira gudummuwa protected Samfuri:Maraba [Gyara=A kyale Mahukunta kawai] (indefinite) [Gusarwa=A kyale Mahukunta kawai] (indefinite) (tarihi)
- 21:24, 2 Faburairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Samfuri:Maraba (Created page with "<poem>

Maraba! Idan kuna kwaɗayin taimakawa domin rubuta littafin ƙamus ta bayanai a cikin harshen Hausa, to zaku iya taimakawa a nan. Wannan ƙamus ne wanda ke samar da ma'anonin kalmomi a cikin harshen Hausa a kyauta ga kowa dake son karantawa ko koyo.
</poem>")
- 21:00, 2 Faburairu 2024 Gwanki hira gudummuwa deleted page Aljan (Akwai muƙalar a Hausa Wiktionary: content was: "'''Aljan''' wani jinsine wanda ba'aganunsu ammasuma suna rayuwa irinna mutane.<ref>https://www.dictionary.com/browse/aljan</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Aljanu ==Misalai== * Aljanu sunje saudiya ibada * Munshiga bayi sai mukaji muryan aljan ==Manazarta== Category:Halittu")
- 21:00, 2 Faburairu 2024 Gwanki hira gudummuwa deleted page Aljanu (Akwai muƙalar a Hausa Wiktionary: content was: "==Hausa== ===Suna=== '''Aljanu''' {{Audio|Aljanu.wav|furuci}} jam'i ne na aljani wato wani halitta ne da ba a iya ganin shi.<ref>https://hausadictionary.com/aljani</ref> ==Misalai== *Aljanu sun shafi matar Lado ==Manazarta== Category:Halittu")
- 13:51, 30 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa deleted page kallabi (Akwai muƙalar a Hausa Wiktionary: content was: "'''Kallabi''' wani abune da mata suke daurawa domin rufe kawunansu domin suturta gashin su .ana kuma kiran shi da dankwali == Misali == * Fatima na yawo ba dankwali == Manazarta == Category:Suna")
- 13:50, 30 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page MediaWiki:Deletereason-dropdown (Created page with "* Dalilan gogewa ** Baƙon Haure ** Ɓatawa ** Haƙƙin mallaka ** Buƙatar wanda ya ƙirƙira ** Babu hujja ** Akwai muƙalar a Hausa Wikipedia")
- 08:32, 26 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa changed protection settings for Babban shafi [Gyara=A kyale Mahukunta kawai] (indefinite) [Gusarwa=A kyale Mahukunta kawai] (indefinite) (tarihi)
- 00:04, 21 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Maƙogoro (Created page with "==Hausa== ===suna=== '''Maƙogoro''' hanyar Haɗiya.")
- 00:03, 21 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Haɗiya (Created page with "==Hausa== ===Aikatau=== '''Haɗiya''' shigar abinci ko abin sha cikin ciki. == Misali == Yana da Maƙogoron haɗiya. == A wasu harsuna == * English = Swallow")
- 23:28, 20 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Zurma (Created page with "==Hausa== ===Aikatau=== '''Zurma''' faɗawa cikin rami ba zato ba tsammani.")
- 23:27, 20 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Afkawa (Created page with "==Hausa== ===Aikatau=== '''Faɗawa''' ko Zurmawa ta wani abu musamman gini ko rani na haƙar ma'adinai. == Misali == * Rami ya afka da masu haƙar ma'adinai.")
- 23:24, 20 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Haiƙe (Created page with "==Hausa== ===Aikatau=== '''Haiƙe''' faɗawa ko Afkawa wani musamman da niyyar faɗa. == Misali === * Saboda yana jin shakka ta shi yasa ya kasa haiƙe min * Ba zan haiƙe masa ba a banza a kan siyasa.")
- 23:17, 20 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Rijiyar Kusugu (Created page with "==Hausa== ===Suna=== '''Rijiyar Kusugu''', Rijiya ce mai cike da ɗimbin Tarihi a ƙasar Hausa. Rijiyar tana da nasaba da samuwar Masarautun ƙasashen Hausa.")
- 14:20, 18 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Ikilisiya (Created page with "== Hausa == '''Ikilisiya''' wajen bautar Kirista. ==A wasu harsuna== * English - Church")
- 15:19, 17 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Gezawa (Created page with "==Hausa== ===Suna=== '''Gezawa''' {{Audio|Gezawa.wav|furuci}} gari ne kuma ƙaramar hukuma a jihar Kano.")
- 15:11, 17 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Gaya (gari) (Created page with "== Hausa == ===Suna=== '''Gaya''' {{Audio|Gaya (gari).ogg|furuci}} garine kuma ƙaramar hukuma a jihar Kano.")
- 09:12, 15 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Tsantseni (Created page with "==Hausa== ===Aiki=== Jinkiri wajen gudanar da wani aiki kamar cin abinci, tafiya ko gudanar da wani al'amari na rayuwa kamar ɗabi'a.")
- 04:58, 14 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Ƙwallafa (Created page with "Saka rai ko ɗora buƙata a kan wani abu.")
- 04:53, 14 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa moved page Kaudi to Kauɗi
- 04:52, 14 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa moved page Kurun ga to Kurunga
- 17:18, 13 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Gobirawa (Created page with "== Hausa == '''Wakilin suna''' Mutanen da suke da alaƙa da ƙasar Gobir, ɗaya daga cikin ƙasashen Hausawa.")
- 17:14, 13 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Bagobiri (Created page with "== Hausa == ===Suna=== Mutumin da yake ɗan ƙasar Gobir ne, ko wanda yake da asali da Gobirawa. === Misali === *Bagibiri ɗan Gobir")
- 11:44, 13 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa moved page injin ƙyanƙyasa to Injin ƙyanƙyasa
- 21:39, 12 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Ba Indiye (Created page with "== Hausa == === Wakilin suna == * Mutumin da yake daga ko ɗan ƙasar Indiya. Ba Indiye ana danganta shi da namiji yayin da mace kuma ake cewa '''Ba Indiya''' jam'i kuma '''Indiyawa'''.<ref>https://kamus.com.ng/hausa/Ba'indiye.html</ref> == Misali == * Ba Indiye ne ya kawo mana ziyara == A wasu harsuna == * English - Indian")
- 21:32, 12 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Ba da (Created page with "== Hausa == === Suna === Kasancewar ba tare da wani ko wani abu ba. == Misali == * Ba da shi muka zo ba")
- 21:35, 11 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa moved page burabusko to Burabusko
- 19:36, 11 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Mara (lamba) (Created page with "== Hausa == Mara, lamba ce da biyu ba zai raba ta daidai ba. == A wasu harsuna == * English - odd number == Misali == * Gwanki ya bada lamba mara. * Misalin lambar da Muhammad ya bada mara ce.")
- 19:31, 11 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Mara (sassan jiki) (Created page with "== Hausa == Mara gaɓa ce daga cikin gaɓoɓin halittar ɗan adam. Mara ƙasan ciki ƙarƙashin cibiya. == A wasu harsuna == * English - abdominal * Fulfulde - == Misali == Yarinyar tana ciwon mara.")
- 12:09, 11 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Bauri (Created page with "==Hausa== ==Bayanau== '''bauri''' {{Audio|Dauri 1.wev.wav|Dauri}} abu mai kamun baki mai kama da Dauri. ==Misali== * Maganin akwai Hamami amma bashi da Dauri ==Manazarta==")
- 12:03, 11 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Dauri (magani) (Created page with "==Hausa== Ɗauri shine abu mai kamar Bauri. == Misali == * Maganin mai Dauri ne * Ai mutanen Dauri sun fi na yanzu shan Dauri.")
- 12:00, 11 Janairu 2024 Gwanki hira gudummuwa created page Dauri (da) (Created page with "==Hausa== ==Bayanau== '''dauri''' {{Audio|Dauri 2.wev.wav|Dauri}} Da, ko idan ana so a baiyana baya. ==Misali== * Mutanen dauri sun fi na yanzu karfin zuciya * Irin wannan abubuwan basu faru ba a dauri ==Manazarta==")
- 11:35, 8 Oktoba 2023 Gwanki hira gudummuwa created page Talala (Created page with "* Ɗaure dabba a yanayi na sako-sako yadda ba zai hana ta tafiya ba. * Kulle mutum a gida ko a magarƙama bisa sahalewar hukuma.")
- 12:45, 27 Satumba 2023 Gwanki hira gudummuwa created page Laɓe (Created page with "Ɓoyewa ko sakayewa")
- 07:14, 26 Satumba 2023 Gwanki hira gudummuwa created page Yumɓu (Created page with "'''Yumɓu''' laka ko wata ƙasa ce ta musamman wadda ake yin amfani da ita wajen yin ƙirƙirar abubuwa na ƙasar kamar Tukunya, Kwatarniya, Madambaci da dai sauran su.")
- 07:11, 26 Satumba 2023 Gwanki hira gudummuwa created page Kwatarniya (Created page with "'''Kwatarniya''' ko Kwatanniya a wani furucin, ana yin amfani da ita a wajen wanka. Ana yin Kwatarniya da Yumɓu kamar dai yadda ake yin tukunyar ƙasa.")
- 17:36, 25 Satumba 2023 Gwanki hira gudummuwa created page Sangwami (Created page with "Abin da ake amfani dashi wajen yin noma.")
- 17:32, 25 Satumba 2023 Gwanki hira gudummuwa created page Sokiburutsu (Created page with "Yin magana cikin shirme da rashin ma'ana.")
- 10:07, 5 Agusta 2023 Gwanki hira gudummuwa created page Samfuri:Aiyukan Gidauniyar Wikimedia (Created page with "{| cellpadding="5" align="left" | align=left width="22px" | 24px|link=wikiquote.org/ | '''Wikiqoute'''
Azanci |---- | align=left width="22px" | 25px|link=wiktionary.org/ | '''Wikipedia'''
Insakulofidiya |---- {| cellpadding="5" align="left" | align=center width="22px" | File:Wikinews-logo.svg...")
- 05:44, 5 Agusta 2023 Gwanki hira gudummuwa moved page makwalashe to Makwalashe
- 20:02, 18 Disamba 2022 Gwanki hira gudummuwa created page Artabu (Created page with "== Hausa == Arangama ko ɓarkewar fada a tsakanin rukuni biyu ko fiye da haka.")
- 05:50, 18 Disamba 2022 Gwanki hira gudummuwa created page Ƙurji (Created page with "== Hausa == '''Ƙurji''' dangi ne na ciwo da yake fitowa a jiki. == Misali == *Yana da ƙurajen ƙarzuwa a jikin sa.")
- 05:16, 18 Disamba 2022 Gwanki hira gudummuwa created page Firgita (Created page with "== Firgita == Jin tsoro a nan take == Misali == * Naji tsoron abinda ya faru * Al'amarin ya bani tsoro")
- 05:14, 18 Disamba 2022 Gwanki hira gudummuwa created page Labari (Created page with "== Labari == Isar da sako ko dai a baka da baka ko a rubuce ko kuma ta murya. == Misali == * Muna sauraren labarun duniya * Labarin Firgitarwa")
- 05:10, 18 Disamba 2022 Gwanki hira gudummuwa created page Labarta (Created page with "== Labarta == Bayar da Labari == Misali == * Ya labarta masu dukan abinda ya faru * Ko zaka labarta min?")
- 22:03, 17 Disamba 2022 Gwanki hira gudummuwa created page Keɓanta (Created page with "'''Keɓanta''' na nufin killacewa.")
- 22:03, 17 Disamba 2022 Gwanki hira gudummuwa created page Ma'ajiya (Created page with "'''Ma'ajiya''' waje da aka keɓance domin ajiyar wani abu kamar kaya ko makamantan su.")
- 16:39, 17 Disamba 2022 Gwanki hira gudummuwa moved page ƙanƙanta to Ƙanƙanta
- 11:16, 17 Disamba 2022 User account A M Mahuta hira gudummuwa was created by Gwanki hira gudummuwa Tags: Gyaran wayar hannu Gyaran wayar hannu Advanced mobile edit