Dukkan logs na bayyana
Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).
- 13:33, 16 Yuli 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Magudada (Created page with "'''Magudada''' {{Audio|Magudada.ogg|Magudada}} Hanyar da ake don Ruwa ya samu hanyar wucewa ba tare da yayi barna. <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=magudada</ref> :'''Suna''' ''jam'i''.Magudadu ==Misalai== * Rashin Magudada a Wurare kan jawo ambaliyar ruwa inji masona * An gina magudada masu inganci a garin Kaduna da Kewaye ==Fassara== * Turanci:'''Drainage''' == Manazarta == Category:Suna Category:Waje")
- 13:32, 16 Yuli 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Mabuya (Created page with "'''Mabuya''' {{Audio|Mabuya.ogg|Mabuya}} Kalmar tana nufin inda mutane kan shige da nufin kar a gane inda suke, kamar kogon dutse da makamantarsu. <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=hideout</ref> ==Misalai== * Mutunen Dass suna amfani da duwatsun bayan gari lokacin yaki * Ana tunanin barawon ya samu mabuya a cikin gari * ==Fassara== * Turanci:'''hideout''' == Manazarta == Category:Waje")
- 13:31, 16 Yuli 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Madda (Created page with "'''Madda''' {{Audio|Madda.ogg|Madda}} Kalmar tana nufin wasali (a,e,o,u wasu lokutan har da 'y') a yayin da suka zo da dogon furuci shi ake kira Madda. <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=madda</ref> ==Misalai== * Kalmar ‘’Mari’’ akwai madda ==Fassara== * Turanci: '''Long vowel''' == Manazarta == Category:Nahawu")
- 13:30, 16 Yuli 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Marairaice (Created page with "'''Marairaice''' {{Audio|Marairaice.ogg|Marairaice}} Kokarin sanya wani yama wata alfarma ko abu ta hanyar kuranta shi tare da shagwaba. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> ==Misalai== * Ya Marairaice wa malama don ta bari ya shiga gasan * Ta Marairaice wa babanta saboda yaje da ita kasuwa ==Fassara== * Turanci: '''Wheedle ''' == Manazarta == Category:Suffa")
- 09:27, 15 Yuli 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Maratayi (Created page with "'''Maratayi''' {{Audio|Maratayi.ogg|Maratayi}} Madauri ko igiya da ake amfani dashi wajen daure ko rataye kaya ko abu <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,88</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=strap</ref> ==Misalai== * Ta sanya jakar makaranta a Maratayi * Na hango rago a maratayi a sangale == Manazarta == Category:Suna")
- 09:26, 15 Yuli 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Mandawari (Created page with "'''Mandawari''' {{Audio|Mandawari.ogg|Mandari}} Karin da ake yiwa sutura na dan kaya ko kyalle domin karawa sutura kyawu da kwalliya. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> ==Misalai== * Mandawari ya karawa hular sojan Kyau * Kaya da mandawari ado ce ==Fassara== * Turanci: '''Braid trimming''' == Manazarta == Category:Suna Category:Sutura")
- 09:25, 15 Yuli 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Mantur (Created page with "'''Mantur''' {{Audio|Mantur.ogg|Mantur}} Wani irin kunsasshen yadi ko zare da ake sanya wa fitila. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> ==Misalai== * Mantur din fitilar ya cinye * Nayi sabuwar fitila mantur ne kawai babu ==Fassara== == Manazarta == Category:Suna")
- 09:24, 15 Yuli 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Manta (Created page with "'''Manta''' {{Audio|Manta.ogg|Manta}} Rashin tuna wani al’amari, ko abu da ya faru, ko kuma yadda ake yin wani abu. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=forget</ref> ==Misalai== * Yara basu manta abin daya faru dasu ba. * Na manta da ma’anar kalmar gaba daya ==Fassara== *Turanci:'''Forget''' Category:Suffa")
- 09:23, 15 Yuli 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Manjo (Created page with "'''Manjo''' {{Audio|Manjo.ogg|Manjo}} Babban jami’in da ke sama da mukamim kaptin a aikin sojin kasa da na sama, shine ake gani a matsayin na kasa a jerin mukamai na manyan soji. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> ==Misalai== * Jami’in mai mukamin manjo ya bamu horo a wajen bautar * Ya kai mukamun manjo ya ajiye aikin soji ==Fassara== * Turanci: '''Major (rank)''' == Manazarta == Category:Suna...")
- 09:22, 15 Yuli 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Mamare (Created page with "'''Mamare''' {{Audio|Mamare.ogg|Mamare}} Ma’ana neman abu ko bayani bayani ta hanyar da ba kai tsaye ba. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Mamare-mamare ==Misalai== * Tana ta mamare akan neman sanin tarihi na * Mamare yake tayi akan sanin halin da ake ciki a Nijar ==Fassara== == Manazarta == Category:Aiki")
- 09:22, 15 Yuli 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Malolo (Created page with "'''Malolo''' {{Audio|Malolo.ogg|Malolo}} Wani irin tarin fata dake tsakanin fuska da quay, sakamakon tarin kitse da nama da ya taru karkashin fata <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> ==Misalai== * Kaka tana da tarin malolo mai yawn * Malolo yasanya ta yi muni ==Fassara== * Turanci: '''Double chin''' == Manazarta == Category:Suna Category:Suffa")
- 09:21, 15 Yuli 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Manya (Created page with "'''Manya''' {{Audio|Manya.ogg|Manya}} Mutun ko dabba wanda ya girma zuwa munzali matuka na girma da Karfi. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,87</ref> ==Misalai== * Larai ta shiga sahun manya shekarunta arba’in da haihuwa * Manya sun shigo taron ==Fassara== *Turanci:'''Adults''' ==Karin Magana== * Manya-manya inji kanana == Manazarta == Category:Suna")
- 18:51, 30 Yuni 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Mallaki (Created page with "'''Mallaki''' {{Audio|Mallaki.ogg|Mallaki}} Kalmar na nufin abinda ya kasance na ikon mutun ne shi ke da wuƙa da nama.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=mallaki</ref> ==Misalai== * Sa'ade ta mallaki gona babba * Gwamnatin Najeriya ta mallaki jiragen yaƙi ==Fassara== * Turanci: '''possess''' == Manazarta == Category:Suffa")
- 18:50, 30 Yuni 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Maleji (Created page with "'''Maleji''' {{Audio|Maleji.ogg|Maleji}} Maleji wata na'ura ce a gaban ababen hawa da ke nuni da tazaran gudu.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87</ref> ==Misalai== * Maleji ya nuna yayi gudu matuƙa kafin hatsarin * Yakamata ka gyara malejin babur dinka ==Fassara== * Turanci: '''Speedometer''' == Manazarta == Category:Suna")
- 18:49, 30 Yuni 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Manne (Created page with "'''Manne''' {{Audio|Manne.ogg|Manne}} Kalmar na nufin duk abubuwa da suka hadu wajena suka saje.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=manne</ref> ==Misalai== * Takalmin ta ya manne a laka * Na manne riga ta da danƙo mai kyau ==Fassara== * Turanci: '''Stuck''' == Manazarta == Category:Suffa")
- 18:48, 30 Yuni 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Malkwasa (Created page with "'''Malƙwasa''' {{Audio|Malƙwasa.ogg|Malƙwasa}} Kalmar na nufin tanƙwara abu kamar rodi, langalanga da makamantarsu.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=bend</ref> ==Misalai== * Bututun mai ɗin ya malƙwasa * Ta Malƙwasa roba kafin ta sanya a wutar girki ==Fassara== * Turanci: '''Bend''' == Manazarta == Category:Aiki Category:S...")
- 18:46, 30 Yuni 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Malasa (Created page with "'''Malasa''' {{Audio|Malasa.ogg|Malasa}} Kalmar na nufin amfanin da abu yake dashi.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=usefulness#google_vignette</ref> ==Misalai== * Hamma malasa ce a wajen aikin kafinta * Ni inada Malasa ta ==Fassara== * Turanci: '''usefulness''' == Manazarta == Category:Suffa")
- 18:45, 30 Yuni 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Malanta (Created page with "'''Malanta''' {{Audio|Malanta.ogg|Malanta}} Kalmar na nufin mutun masani wanda sana'arsa koyar da ilimi ko ace karantarwa.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=malanta</ref> ==Misalai== * Malanta akwai daraja da alkhairi * Ya gaji malanta daga mahifinsa tsohon malamin jami'a ne ==Fassara== * Turanci: '''Teaching profession''' == Manazart...")
- 18:44, 30 Yuni 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Malalaci (Created page with "'''Malalaci''' {{Audio|Malalaci.ogg|Malalaci}} Kalmar na nufin mutun wanda bai san aiki ko yayi amfani da ƙarfi.<ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87</ref> <ref>https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=malalaci</ref> :'''Suna''' ''jam'i''. Malalata ==Misalai== * Talle ya cika malalaci sai bacci kawai * Malalacin mai gona na taras a lambu ==Fassara== * Turanci: '''Lazy''' == Manazarta ==...")
- 18:25, 30 Yuni 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Malala (Created page with "'''Malala''' {{Audio|Malala.ogg|Malala}} Kalmar na nufin abu mai ruwa da ke tafiya ta wata hanyar shi yana Kwarara ko a hanyar shi a bisa dabi'a kamar rafi. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,87</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=flow</ref> ==Misalai== * Ruwan sama yana malala a makwarara * Ma'aikata sun buɗe dam yana malala cikin Kogi ==Fassara== * Turanci: '''Flow''' == Ma...")
- 19:19, 24 Yuni 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Hambara (Created page with "'''Hamɓara''' {{Audio|Hamɓara.ogg|Hamɓara}} Kalmar na nufin shureko bugun abu da ƙafa. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,50</ref> <ref>https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=kick</ref> ==Misalai== * Ta Hamɓari bokiti da ƙafa * Nayi sauri na Hamɓari Karen da kƙafa kafin ya cije ni. ==Fassara== * Turanci: '''Kick''' == Manazarta == Category:Aiki")
- 19:18, 24 Yuni 2024 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Hambuda (Created page with "'''Hambuda''' {{Audio|Hambuɗa.ogg|Hambuɗa}} Wato watsa abu mai ruwa ko gari cikin baki. <ref>Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,50</ref> ==Misalai== * Asabe ta hambuɗa garin magani a baki. * Hambuɗa ruwa a baki sai gwani. == Manazarta == Category:Aiki")
- 21:30, 26 Nuwamba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa moved page Idon Sani to Idon-Sani
- 21:29, 26 Nuwamba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa moved page Idon Sahu to Idon-Sahu
- 11:21, 15 Oktoba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa moved page kururuwa to Kururuwa
- 12:25, 30 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Rawan-jiki (#WOCI)
- 12:18, 30 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Ratsa (#WOCI)
- 12:14, 30 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Rataye (#WOCI)
- 13:51, 29 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa moved page hadda to Hadda
- 13:33, 29 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa moved page mayu to Mayu
- 12:39, 27 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Rasuwa (#WOCI)
- 11:15, 24 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa moved page rahoto to Rahoto
- 18:33, 20 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Muhimmi (#WOCI)
- 08:40, 19 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa moved page zaiba to Zaiba
- 07:34, 19 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Mayen-ƙarfe (#WOCI)
- 07:33, 19 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Ɓarza (#WOCI)
- 21:05, 17 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Izgili (#WOCI)
- 20:12, 16 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Miki (#WOCI)
- 14:31, 16 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa moved page tutiya to Tutiya
- 13:55, 16 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa moved page Malunyaci to Makunyaci
- 13:26, 16 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa moved page Maymaici to Maimaicii
- 08:53, 3 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa moved page Bakar-badda to Bakar-magana
- 08:30, 3 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Dan-sako (#WOCI)
- 08:23, 3 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Dan-takara (#WOCI)
- 08:21, 3 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Cutar-kanjamau (#WOCI)
- 08:18, 3 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Cizo (#WOCI)
- 08:17, 3 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Cuwa-cuwa (#WOCI)
- 08:15, 3 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Cinna-wuta (#WOCI)
- 08:14, 3 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Ballewa (#WOCI)
- 08:10, 3 Satumba 2023 Fatyutea0803505 hira gudummuwa created page Bakar-badda (#WOCI)