Jerin gudummuwar ma'aikaci Umar-askira

A user with 42 edits. Account created on 5 Disamba 2020.
Nemo gudummuwafadadarugujewa
⧼contribs-top⧽
⧼contribs-date⧽

19 Yuli 2022

  • 20:4720:47, 19 Yuli 2022 bamban tarihi +78 N Cinkoso Created page with "'''Cinkoso''' na nuna yawan ababe ko kuma turuwar mutane a cunkushe waje daya."
  • 20:2220:22, 19 Yuli 2022 bamban tarihi +117 N Tsiwa Created page with "'''Tsiwa''' Wata iriyar karace da wanda yawanci kwari ne kayinta irn su kyankyaso, Tsaka, Jaba, Fari da dai sauransu."

25 Mayu 2022

28 Nuwamba 2021

  • 10:4910:49, 28 Nuwamba 2021 bamban tarihi +170 N Alli Created page with "===Hausa=== ==Suna== '''Alli''' ana amfani da dashin wajen yin rubutu a allon bango. Sannan yana nufin chalk da kalman turanci. <ref>Hausa to English Dictionary</ref>"
  • 10:3210:32, 28 Nuwamba 2021 bamban tarihi +206 N bokanci Created page with "===Hausa=== ==Suna== '''bokanci'''' wanta harka ce ta tsafi wacce wasu daga cikin mutane suka dauke ta a matsayin sana'a. sannan tana nufin magic a yarenn turanci. <ref>Hausa to English Ditionary</ref>" na yanzu
  • 09:2609:26, 28 Nuwamba 2021 bamban tarihi +63 N task Created page with "===Hausa=== '''task''' kalma ce ta turanci dake nufin harka" na yanzu
  • 09:2209:22, 28 Nuwamba 2021 bamban tarihi +143 N harka Created page with "===Hausa=== =='''harka'''== na nufin wasu safgogi da mutum kan yi su a rana ta yau da kullum. Sannan harka a yaren turanci tana nufin task."
  • 05:3405:34, 28 Nuwamba 2021 bamban tarihi +25 Akurki No edit summary

22 Satumba 2021

  • 14:3914:39, 22 Satumba 2021 bamban tarihi +215 N Annabi Created page with "Annabi shine wanda Allah ya aiko shi da sakon Musulumci zuwaga al'ummah. Annabawa suna zuwa da shiriya sanna su kawai da shirka, bidi'ah da maguzanci da mutane suke kai ya kawo musu tsarin da Allah aikosa dashi."
  • 14:3314:33, 22 Satumba 2021 bamban tarihi +158 N aljannah Created page with "Aljannah na nufin waje dake tattara dukkan kayan jin dadi. Aljannah ya tattare dukkan kayan hutu, nishadi sannan kuma ana amfani da sunan don dangan wa lambu."
  • 14:2714:27, 22 Satumba 2021 bamban tarihi +77 N hoda Created page with "Hoda wani gari ne mai laushi sosai wanda mata suke amfani dashi don kwalliya."
  • 14:2514:25, 22 Satumba 2021 bamban tarihi +231 N Zogale Created page with "Zogale wanin ganye da ake sarrafa shi a matsayin miya kuma ana kwada shi a matsayin abincin marmari. zogale yawancin Hausawa suke amfani dashi sanna sun dauke a mtsayin ganye daga cikin ganyeyyakin da suke magani ga jikin dan adam."
  • 14:2114:21, 22 Satumba 2021 bamban tarihi +225 N daudawa Created page with "Dauadawa wani sidari ne daga cikin sinadaren kayan miya da ake amfani dashi wajen sarrafa miya. Anfi anfani da daudawa a miyar kuka, kunewa busassa, taushe, kalkashi, yakuwa dai dai sauransu. Akan yi amfani da daudawa a fate."
  • 14:1514:15, 22 Satumba 2021 bamban tarihi +170 N kwantsa Created page with "Kwantsa na nufin gurbataccen ruwa daskararre da ke fitowa a gefen idanu bayan mutum ya tashi daga bacci. Wasu lokutan kuma ykkan fiktowa mutum sanda idon sa ke masa ciwo."
  • 14:0314:03, 22 Satumba 2021 bamban tarihi +159 N kindirmo Created page with "Kidndirmo na nafun nonon saniya da aka tatso ba tare da an sarrafa shi ba. Yanayin kindirmo yana zuwa tare da maiko sannan ba fari bane kal yanada kalan madara"

23 Agusta 2021

6 Disamba 2020

5 Disamba 2020