Karin maganaAbout this sound Karin magana.ogg  wasu kalmomi ne da ake amfani dasu a madadin wasu dan su bada wata ma'anar a fakaice.

Misali

gyarawa
  • Izza na Kano
  • Sarauta na Sakkwato
  • Yaƙi na Zariya
  • Karin magana na Bauchi.

Add any Hausa proverbs you know under the following headwords:

aboki - akwiya - albasa - Allah - baki - daji - dariya - doki - ɗaki - gida - harshe - haƙori - haƙuri - hannu - ido - jiki - jaki - jini - kare - ƙarfe - kaza - kifi - kuɗi - kunne - kunya - kura - ƙasa - magana - magani - makafo - mutum - mutuwa - raƙumi - ruwa - sarki - wutsiya - wuta - yaro - zomo.

A list of Hausa proverbs can be found at http://gumel.com/hausa/littattafai/littattafan-hausa.htm

You may also create new headwords. http://en.wiktionary.org/wiki/Wiktionary:Tutorial explains how this is done. Have fun!.