Dukkan logs na bayyana
Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).
- 08:39, 24 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page baci (Created page with " ==Hausa== ==Bayani==")
- 08:27, 24 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page fera (Created page with " ==Hausa== ==Bayani==")
- 08:22, 24 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page cusa (Created page with " ==Hausa== ==Bayani== '''Cusa''' abinda da ake nufi shine wani abu da aka dauka batare da an shirya ba aka sa ciki")
- 06:48, 21 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page tausa (Created page with " ==Hausa== ==Asali Kalmar== ==Aikatau== ==Bayani==")
- 06:21, 21 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page cudawa (Created page with " ==Hausa== ==Bayani==")
- 23:00, 19 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page matsa (Created page with " ==Hausa== ==Bayani== '''Matsa''' wata kalma ce dake nuna matsewar wani abu abu tsukewa a hade shi wuri guda")
- 21:36, 19 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page buda (Created page with " ==Hausa== ==Bayani== '''Buda''' abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine fadada wani abu ko Kara mashi girma sosai")
- 06:32, 19 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page kawata (Created page with " ==Hausa== ==Bayani== '''Kawata''' abinda da ake nufi shine yima wani wurin taro ko gida kwalliya ko")
- 23:04, 18 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page tsoma (Created page with " ==Hausa== ==Aikatau== ==Bayani== '''Tsoma''' abinda da ake nufi shine wani abu wanda aka saka a cikin ruwa")
- 20:03, 18 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page zaga (Created page with " ==Hausa== ==Aikatau== ==Bayani==")
- 19:30, 18 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page natsuwa (Created page with " ==Hausa== ==Bayani== '''Natsuwa''' wata aba ce wadda mutun ke yi yayin da kasamu hutu ko jindadi")
- 23:04, 17 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page biya (Created page with " ==Hausa== ==Fassara== * English: repay ==Biya== abinda da ake nufi shine wani abu da kasaya kabada kudi ko kuma ka fansa da wani abun daban")
- 22:35, 17 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page shata (Created page with " ==Hausa== ==Suna== * Shata ==Bayani== '''Shata''' sunan Wani babban mawaki ne wanda ya bada gudunmuwa wajen habbaka harshen hausa da al'adu dana gargajiya")
- 22:00, 17 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page turawa (Created page with "==Hausa== ==Bayani== '''Turawa''' wasu mutane ne fararen fata wadanda suka shigo bakaken fata musamman yanki afrika suka yi mulki")
- 21:40, 17 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page taka (Created page with " ==Hausa== ==Bayani== '''Taka''' abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine wani abu abu da kataka shi da kafar ka shi ake kira haka Arabic: فرامل")
- 21:06, 17 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page kulu (Created page with " ==Hausa== ==Bayani==")
- 20:54, 17 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page bula (Created page with " ==Hausa== ==Bayani== '''Bula''' abinda ake nufi da wannan Kalmar shine duk wani abu da huje")
- 09:16, 17 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page shiga (Created page with "==Hausa== ==Bayani== '''Shiga''' wata hanya ce wadda mutun kebi don ya samu mafuta")
- 08:22, 17 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page tika (Created page with " ==Hausa== ==Bayani== '''Tika''' abinda da ake nufi shine wata irin nau'in tauna ce wadda dabbobin keyi bayan sun gama yin kiwo")
- 21:33, 16 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page sura (Created page with "'''Sura''' abinda da ake nufi shine wani nau'in kalar mutun mai kira mai kyau")
- 20:56, 16 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page shura (Created page with "'''Shura''' ma'anar wannan Kalmar shine wani mutun wanda aka sani bama a kasar suba har a duniya sanannu ne")
- 06:14, 16 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page mika (Created page with "'''Mika''' ma'anar wannan Kalmar ita ce wata alama ce da mutun ke nunawa don gajiya")
- 06:07, 16 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page makewa (Created page with "'''Makewa''' ma'anar ita ce wani abu da aka kaima duka aka samesa")
- 22:45, 15 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page sabawa (Created page with "==Hausa== ==Asali== {Saba} tilo {sabawa} jam'in ==Bayani== '''Sabawa''' abinda da ake nufi shine kayima wani laifi ya nuna maka bacin ransa")
- 20:09, 15 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page mukami (Created page with "'''mukami''' shine wani mataki na aikin gwamnati ko kuma wani matsayi wanda mutun yaje bai tunanin zuwa ba")
- 20:03, 15 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page suka (Created page with "'''Suka''' ita wannan Kalmar ta nufin yin amfani da makami don farautar wani abu ko kuma yankawa")
- 19:24, 15 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page bare (Created page with "'''Bare''' ma'anar wannan Kalmar shine wani abu wanda ya kife ko ya zube ba tare da anaso ba")
- 19:07, 15 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page tsinta (Created page with "'''Tsinta''' wani abu ne wanda mutun zaiyi daban daban ko kuma yayi shi kwara dai dai")
- 07:29, 15 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page tawaya (Created page with "'''Tawaya''' abinda da ake nufi da shi shine rasa wani bangare na jikin mutun")
- 07:10, 15 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page raya (Created page with "'''Raya''' wannan Kalmar tasamo asali ne daga rayuwa amma kuma yafi karkata akan cigaba")
- 06:24, 15 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page kuwa (Created page with "'''Kuwa''' ma'anar wannan Kalmar shine daga murya don neman taimako a wurin mutune")
- 05:53, 15 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page jingina (Created page with "==Hausa== '''Jingina''' shine wani wanda ya dogara a jikin bango ko kuma wani abu wanda zai tare shi bazai Fadi ba")
- 05:21, 15 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page sauka (Created page with "'''Sauka''' ma'anar ita ce mutun ne daga sama zaizo kasa")
- 05:09, 15 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page tsuma (Created page with "'''Tsuma''' wani abu ne wanda yasa make na fargaba wanda jikinka nan take zai kama kyarma ko rawa")
- 20:57, 14 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page musa (Created page with "'''Musa''' wannan Kalmar tasamo asalin ne daga musu wadda wasu mutane keyi ko mai laifi ana tuhumarsa yayi gardama")
- 19:40, 14 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page shafa (Created page with "'''Shafa''' wata hanya ce wadda ake amfani da ita tabawa")
- 19:18, 14 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page kwara (Created page with "'''Kwara''' wata irin nau'in kalar halittace wadda zakaga wasu mutane suna dauke da ita amma lalura ce zaka gansu farare fat basa iya cikakken gani da rana")
- 16:35, 14 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page yafe (Created page with "'''Yafe''' wani abu ne wanda mata ke yafawa don su rufe jikin su")
- 07:03, 14 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page dai dai (Created page with "'''Dai dai''' wani abu ne da aka rarba shi Babu Wanda yafi wani")
- 05:40, 14 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page tarawa (Created page with "'''Tarawa''' shine wani abu ne wanda ake hada shi daya bayan daya")
- 05:32, 14 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page tarewa (Created page with "'''tarewa''' shine wani cigaba ne wanda ya sameka na canza wani wuri ko komawa wani sabon gida")
- 11:22, 7 Janairu 2024 Zaharaddini Haruna hira gudummuwa created page kwata (Created page with "'''kwata''' nanufin wani wuri ne da mahauta kebewa don yanka dabbobi")
- 11:02, 7 Janairu 2024 Anyi kirkiri sabon account Zaharaddini Haruna hira gudummuwa